Auren mut'ah

Auren mut'a, Nikah mut'ah (Farisanci | نكاح المتعة | nikāḥ al-mutʿah), ma'ana "auren jindadi"; ko Sigheh (Farisanci | صیغه) aure na musamman a cikin akidar Shi'a [2] wanda acikinsa namiji da macen da zasuyi auren ne ke tantance lokacin da zasu kasance a matsayin ma'aurata.


Developed by StudentB